Tehran (IQNA) Daraktan siyasa na kungiyar Hamas Sami Abu Zuhri ya yabawa kalaman ministan harkokin wajen Aljeriya Ramtan Lamara game da kokarin sulhunta kungiyoyin Falasdinu tare da jaddada goyon bayan Hamas ga kokarin Aljeriya.
Lambar Labari: 3486897 Ranar Watsawa : 2022/02/02